Advertisement
Ton bayan cutar Covid-19 Babban bankin Najeriya CBN yabude tallafiffika da dama don taika kanan sana’io da kamfanonin dake fadin kasar don farfado da tattalin arziki Nigeria.
Wanna sabon tallafi munansa Tertiary Institutions Entrepreneurship Scheme (TIES),
Za’a bada tallafi ga mayan Makaranatu a fadin Nigeria bakiÉ—aya, CBN zaida tallafinnan tun daga kan Naira miliyan 150 mataki na farko, Naira miliyan 120 gana biyu, Naira miliyan 100 gana uku, Naira miliyan 80 gana hudu, Naira miliyan 50 gana biyar.
Za’a bada tallafi mataki mataki yadanganta da Makin makarantar kedashi.
Wada Ya Cancanta Da Yakarbi Wannan Bashin
- Wanda yake kwali na NYSC kona gama babbar makaranta
- Wanda yake da BVN, NIN, TIN dakoma email address,
- Wanda yake shaida kamfani CAC
- Kutabatar kunada account na makaranta
TEIS CBN loan
Zaka iya naima bashin inka danna www.cbn.gov.ng
Allah yabada Sa’a
Advertisement