Advertisement
Babban bankin Najeriya CBN Ya fitar da Naira billion 41 don bada bashi ga manuma alokacin alokacin sanyi (Manuman Alkama).
Zata raba wannan tallafi ta Heritage Bank Plc a jahohi dadama afadin Nigeria, Don bunkasa yawaitar irin Alkama afadin Nigeria kamar yada Anchor Borrowers’ Programme (ABP) da Apex bank suka sami nasara akan numan hinkafa da masara.
Za’a raba tallafin ga matane 150,000. dakuma tabada tallafin ga jahohi 15 dumin suyi numa samada(Numan Alkamar) samada fadin kasa ta hectare 180,000
Read also
Advertisement