Advertisement
Federal University Dutse nagaiyatar wayada sunka naimaita a JAMB UTME da DE dasu tura takarsu don tantancesu a shafinsu na yanar gizo (online screening).
Tabude shafin ranar December 23th, 2021
Zata rufe ranar January 21th, 2022
Wa’yanda Suka Caccata Tura Bayansu (online screening)
- Dalibin daya zabi Federal University Dutse kuma yaci 150 zuwa sama a jarabawarsa ta UTME
- Dalibin daya naimi DE kasanci yanada lower credit zuwa sama a Diploma da NCE, kokuma 8 point a IJMB
- Dalibin ya tabbatar yana 5 create aciki da English dakuma Mathematic a haraba biyu ta fita daga Secondary
Zaka iya duba Cut-off mark course inka dana link dake kasa
https://sqhub.ng/federal-university-dutse-2021-2022-cut-off-mark-for-admission/
Kaziyarci shafinsu dake kasa domin cikiwa
www.putme.fud.edu.ng
Advertisement
mauhammadjauro1235@gmail.com
Gombe Nigeria
Gabukka ney pri School Gabukka
Pantami word