Advertisement
Wanan hanyace maisauki dazaka canja number waya, suna, emails address dakuma shikarar haihuwa a BVN dinka cikin sauki a wayar, kabi abindaza sqhub.ng zaku rubutama mataki-mataki domin cima nasara.
Hanyar dazakabi don canza wayanai a BVN
Misali ace zaka canzawa number waya
- Zaka amafani da email address masu domin su info@nibss-plc.com.ng domin susakunka
- Saika rubutamusu CHANGE BVN PHONE NUMBER a email Subject
- Saika rubutamusu dalili dayasa zaka sanja number waya kamar I lost my bvn phone number as a result of my phone being stolen, I need change my phone number.
Saikasa bayananka kamar :
- BVN:22………………..
- First Name: Sqhub
- Last Name: The hub of occasions
- Bank Enrolled BVN: UBA Bank
- Date of birth: 22-09-1960
- Old phone number: 08060000000
- New phone number: 07020000000 a compose na email dinka
Saika hada musu da katin dan kasarka kokuma katin zabi da koma number sa
Saika tura. zakiya hadamusu wata shita zata tabbatar Kaini me BVN
Saika tura
Danna link dake kasa domin shiga group dina Whatsapp 1
https://chat.whatsapp.com/JLqyC78AbVfC88BcsW9kXJ
Danna link dake kasa domin shiga group dina Whatsapp 2
https://chat.whatsapp.com/FXjAI94kxUeJBIukGy9mHh
Advertisement