Tech & Guide

Hanya Maisauki Dazaka Maida Kati Waya Zuwa Kudi

Advertisement

Wanan hanyaci maisauki Dazaka maida katin waya zuwa kudi inhar kabi abin da Sqhub.ng zai rubuta, wanan hanyar ana amfani da application maisuna Tingtel Airtime, wanan application yana bada dama wajan

Read also: Hanya Maisauki Dazaka Canza Suna, Number waya, Email da Shikarar Haihuwa Na BVN Dinka

  1. Tura kati
  2. Saida kati zuwa kudi
  3. Sayan kati
  • Tura kati wanan application yanna bada dama wajan tura kati daga 50-5000 akan caging 2% na kudin dazaka tura, yana bada damar tura kati daga wani layin zuwa wani layin
  • Saida kadi zuwa kudi yana bada dama ka sai katin kan layainka zuwa kudi cikin sakani zasu turama zuwa bankin ka, zaka iya saida kati daga Naira 150-5000 zasu cajeka kaso 25%
  • Sayan kati yana bada dama wajansa kati a layin hanya baka baka dama tatura kudi a paystack ko flutterwave, suna bada damar sa kati daga Naira 50-10000 zasu cajeka kasu 10% na abinda kasa

Saida kati da Tura kati baya aikin akan layin MTN Betatalk.

Domin dauko da application Tingtel Airtime saika danna link dake kasa

https://play.google.com/store/apps/details?id=tingtel.android

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!

Adblock Detected

Kindly close your AdBlock