Advertisement
Jigawa State Polytechnic (JIGPOLY) tana gaiyatar masu sha’awar karatu nashikar 2021/2022 tabude daukan dalibai na bagaran Nation Diploma (ND), Diploma, Advance diploma (AD), Higher National Diploma (HND), Nigerian Certificate in Education (NCE) da Certificate.
Read more: Jigawa State College of Remedial And Advance Studies Babura Tabude Daukan Sabbin Dalibai
Yadda Zaka Naimi Makarantar
- Zaka ziyarci shafin https://jigpoly.admissions.cloud/ don tura bayanan ka dakuma biyan Naira 3000 akan kowane bangarin karatu dakake sha’awa
- Dalibi ya tabbatar yanada 5 create aciki da Mathematic da English a Jarabawarsa ta kuda biyu ta gaba da Secondary.
- Katabbatar kazabu JIGPOLY a first choice na Jamb dinka
- Katabbatar kaci maki sama da maki 100 a jarabawarka 2021 Jamb
Read more: Federal University Dutse Tabude Online Screening na 2021/2022
Advertisement