Advertisement
Sule Lamido University Kafin ta fara dura admission a shafin Jamb, gaduk wanda yayi online screening da kuma physical screening da shiga safin jamb don dubawa
Yadda zaka duba admission a shafin jamb
- Dafarko ka Ziyar Shafin Jamb na E-facility dake kasa https://portal.jamb.gov.ng/efacility/
- Sai kasa Email address da password wanda kayi Rigistar Jamb dashi kadanna Login
- Bayan kayi login saika tura kasa zaka Check Admission Status saika danna
- Inya bude zakaga daga kasa zaka Check Admission Status da shudin rubutu saika danna zai nunama admission status dinka
Advertisement