Schools

Nigerian Custom Service Ta Sanar Da Ranar Dazata Fara Bada Horo(Traning)

Advertisement

Nigeria Custom Service (NSC) Ta sanar da ranara dazata fara horar da sababbin jami’anta wa’yanda aka gama tantancesu

Ta sanar da zata fara bada horon rana litin 10 gawatan Janairu 2022 a makarantar ta horarwa dake Kano dako Lagos.

Inda zata bada horan ma matsayi na 03, 04 da 06 aka makarantar hurarwa dake Goron Dutse, Kano, sukama masu matsayin na 08 Ikeja, Lagos kuwa ya tabbatar yaje wajan horan a ranar ladi 9 gawatan Janairu 2022.

Advertisement

2 Comments

  1. To wanda sukai apply december2021 yaushe sukuma za afara bada number screening da exam domin haryanzun basu turoba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!

Adblock Detected

Kindly close your AdBlock