Govt.Relief

Sanarwar Gamasu Naiman Tallafi SEIFAC

Advertisement

Kwanakin baya sqhub.ng ya sanar dacewa SEIFAC zata raba ATM card karkashin heritage bank ga wa’yanda zasuci gajiyar tallafin.
Inda fitar da sanarwar take turawa asusun sakon wa’yanda suka naimi tallafin don karesu daga maha’inta
Takecewa duk wanda yaga sako na waya, kona kira akan karbi tallafisa kokuma yabada bayanan sa karya kuskura yabada saboda dan 419 kuma macucine sai a kiyaye

FB IMG 1640414534299

Allah ya taimaka

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!

Adblock Detected

Kindly close your AdBlock