Advertisement
Chevron Nigerian Limited(CNL) hadin guiwada Joint Venture(JV) and Nigerian National Petroleum Corporation(NNPC) tana gaiyatar duka dalibai dake makaratu a makarantan jami’o’in Nigeria dasu jike tallafi na karatu dazu bada don farfado da inganta ilimi a Nijeriya.
Wa’yanda Suka Cancanta Sucike
- Dalibin dake matakin karatu na biyu (200 level) a jami’a Wada karu bangare kamar haka:
Sauran Fannin Karatun dake kasa kamar:
- Accounting
- Agricultural Science
- Architecture
- Business Admititrasion/Economics
- Computer Science
- Environmental Studies/Surveying
- Geology/Geography/Geo informations
- Law
- Mass Communication/Journalist
Fannin Karatun Lafiya da Kimiya kamar:
- Medicine/Surgery
- Dentistry
- Pharmacy
- Engineering
Abubuwan Da’ake Bukata Wajan Cike Tallafi
- Dalibin Dake karatu a Nijeriya
- Katabbatar Kanada ciredit 6 a jarabawa daya da fita daga sicondari
- Dalibin dayake da 2.5 zuwa 5.0 CGPA sauran fannin karatu dakuma dalibin dake dayake da 3.5 zuwa 5.0 a fannin karatun kimiya da lafiya
Za’a Rufe Wanna Tallafin Karatun Ranar: 17 gawatan Janairu 2022
Danna Link Dake Kasa Don Cike Tallin Karatu
Sauran Fannin
https://www.ormngr.com/register
Fannin Lafiya da Kimiya
http://www.ormngr.com/register
Advertisement