Govt.Relief

WhiteField Tafara Bada horo(Traning) Ga Mutum 60,000 A Jahar Kano

[adinserter block="4"]

A baya Sqhub.ng Sanada WhiteField, coca-cola tare da hukumar bunkasa wasanni na jahar Kano zasu horar(Traning) matasa mata da maza mutun 60,000 a jahar Kano Inda zata taimakawa mutum 1,000 da kudi dakuma kayan aiki.

Hukumar ta rufe tallafin ranar December 13th, 2021 in mutane fiye da 60,000 suka cike, Inda tasanar daduk wada ya cike ko aka tura sako ta email ya ziyarci www.whitefieldfoundation.ng don fara horo wada an fara traning din January 3th, 2022

Join WhiteField traning discussion whatsapp group: https://chat.whatsapp.com/G9k4gI7fpELLCyEIZvJmnL

[adinserter block="6"]

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!

Adblock Detected

Kindly close your AdBlock